Fasarar Littafin Arbauna Hausa
Icon Fasarar Littafin Arbauna Hausa

Fasarar Littafin Arbauna Hausa

by AAARSOFTWARE

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi, an Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa

App NameFasarar Littafin Arbauna Hausa
DeveloperAAARSOFTWARE
CategoryBooks & Reference
Download Size8 MB
Latest Version1.0
Average Rating5.00
Rating Count266
Google PlayDownload
AppBrainDownload Fasarar Littafin Arbauna Hausa Android app
Screenshot Fasarar Littafin Arbauna Hausa
Screenshot Fasarar Littafin Arbauna Hausa
Screenshot Fasarar Littafin Arbauna Hausa
Screenshot Fasarar Littafin Arbauna Hausa
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad  bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, domin amfanin Musulmi a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.

Recent changes:
- Sabon Version
- Sabon Design
- Mai Saukin Karatu
- Gyaran Wasu Kurakurai

More apps from the developer

Related Apps

More Apps like Fasarar Littafin Arbauna Hausa