Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Icon Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

by Afri-Florecer

Soyayya da shakuwa

App NameSakon Soyayya Hausa Da Turanci
DeveloperAfri-Florecer
CategoryBooks & Reference
Download Size24 MB
Latest Version7.3.0
Average Rating0.00
Rating Count0
Google PlayDownload
AppBrainDownload Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Android app
Screenshot Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Screenshot Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Screenshot Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Screenshot Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

A kullum kana k’ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata ya bani k’warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.
Mungode.

More apps from the developer

Related Apps

More Apps like Sakon Soyayya Hausa Da Turanci