Samfuran Kalaman Soyayya
Icon Samfuran Kalaman Soyayya

Samfuran Kalaman Soyayya

by Afri-Florecer

Samfuran Kalaman soyayya da dumi duminsu

App NameSamfuran Kalaman Soyayya
DeveloperAfri-Florecer
CategoryLifestyle
Download Size25 MB
Latest Version7.2.0
Average Rating0.00
Rating Count0
Google PlayDownload
AppBrainDownload Samfuran Kalaman Soyayya Android app
Screenshot Samfuran Kalaman Soyayya
Screenshot Samfuran Kalaman Soyayya
Screenshot Samfuran Kalaman Soyayya
Screenshot Samfuran Kalaman Soyayya
Wasu daga cikin kalaman da saurayi zai burge budurwa dasu wanda zasu taimaka matuka wajen burge yan mata da samari a wannan zamani.

Akwai zafafan kalamai da muka shirya cikin wannan manhaja wanda koda mutum bai taba tunkarar budurwa ba zasu taimakeshi matuka wajen yin nasara.

Saboda haka ga wasu daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa:
1. Yadda ake soyayya
2. Yadda ake gane soyayya
3. Soyayyar gaskiya
4. Kalaman masoya
5. Burge budurwa

Wadannan dama suaransu duk suna a ciki, saboda haka kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana.

More apps from the developer

Related Apps

More Apps like Samfuran Kalaman Soyayya