Sunayen Allah Kyawawa 99
Icon Sunayen Allah Kyawawa 99

Sunayen Allah Kyawawa 99

by AAARSOFTWARE

Sunayen Allah Kyawawa 99 da ma'anoninsu a Harshen Hausa da ajami.

App NameSunayen Allah Kyawawa 99
DeveloperAAARSOFTWARE
CategoryBooks & Reference
Download Size9 MB
Latest Version1.0
Average Rating5.00
Rating Count64
Google PlayDownload
AppBrainDownload Sunayen Allah Kyawawa 99 Android app
Screenshot Sunayen Allah Kyawawa 99
Screenshot Sunayen Allah Kyawawa 99
Screenshot Sunayen Allah Kyawawa 99
Screenshot Sunayen Allah Kyawawa 99
*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.


*Bayan Godiya ga Allah. munyi wannan Application ne na Sunayen Allah kyawawa 99 domin Al-ummar Musulmi dake fadin duniyarnan baki daya... duk da wasu malamai sukance akwai dai-daikunda basu inganta ba, ammadai mun kawosu gabadayansu, sai daga baya zamu bayyana wadanda basu inganta ba inshaAllahu. Muna fatar Allah Ubangaiji ya datar damu ladar dake cikin wannan aikin na Alkhairi duniya da lahira. Amin

Recent changes:
Error Fixed (Unsupported language)

More apps from the developer

Related Apps

More Apps like Sunayen Allah Kyawawa 99