FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI
Icon FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

by ABUBAKAR SADIK SALIHU

Fassara Littafin Kawa:idi, Littafin Tauhidi, wato Kadaita Allah.

App NameFASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI
DeveloperABUBAKAR SADIK SALIHU
CategoryEducation
Download Size1 MB
Latest Version1.0
Average Rating4.44
Rating Count416
Google PlayDownload
AppBrainDownload FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI Android app
Screenshot FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI
Screenshot FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI
Screenshot FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

More apps from the developer

Related Apps

More Apps like FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI